Pages

Monday 4 June 2018

Kalli gwamnan jihar Zamfara na jagorantar sallar Tarawih

Wannan bidiyon gwamnan jihar Zamfara, Abdul'aziz Yarine yana jagorantar Sallar Tarawih a gidanshi dake garin Talatar Mafara, kamar yanda bbchausa suka ruwaito, muna fatan Allah ya amsa Ibada.


No comments:

Post a Comment