Pages

Wednesday 27 March 2019

Gwamna Ganduje ya kai ziyarar godiya Gama, ya bayar da Taimakon miliyan 12

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na Kano ya kaiwa jama'ar ama ziyara inda ya gode musu bisa zabenshi da suka sake yi a karo na biyu a matsayin gwamnan jihar, gwamnan ya ziyarci masallacin da yayi sallar Juma'a, kwana daya kamin zaben raba gardama da aka yi, sannan ya bayar da tallafin Naira miliyan 12 dan gyaran masallacin.









No comments:

Post a Comment