Pages

Sunday 19 May 2019

Kalli kayatattun hotunan Sadiq Sani Sadiq da Ahmad Ali Nuhu

Tauraron fina-finan Hausa, Sadiq Sani Sadiq kenan a wadannan hotunan tare da dan Ali Nuhu, Ahmad a wani fim da suka fito me suna Bin Ali.




No comments:

Post a Comment