Pages

Sunday 19 May 2019

Kalli yanda Maryam Yahaya ta sha kyau a wadannan hotunan da ta dauka a kasar Saudiyya

Abin sai san barka yanda tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya ta yi kyau a wadannan hotunan da ta dauka a kasar Saudiyya inda taje aikin Umrah, muna fatan Allah ya amsa Ibada.







No comments:

Post a Comment