Pages

Tuesday 21 May 2019

Kalli Yanda Palastinawa ke buda baki da ya dauki hankula

Wannan hoton na wasu Palasdinawane dake buda baki bayan sun kai Azumi a jikin wani gida da kasar Israila ta wa ruwan bama-bamai. Hoton ya dauki hankula sosai.



No comments:

Post a Comment