Pages

Sunday 19 May 2019

Karanta sakon da wata budurwa ta aikawa mijinta da ya dauki hankula sosai


Wata baiwar Allah ta dauki hankula sosai a dandalin Twitter bayan data aikawa da mijin da zata aura wani sako da ya saka mutane da dama rike baci cikin mamaki.

Sakon data aika shine, ya kai wanda zan aura dole a min gurin jona waya a bayi.


No comments:

Post a Comment