Pages

Saturday 22 June 2019

Gasar cin kofin Afrika:Najeriya ta ci Burundi 1-0

Najeriya ta lallasa kasar Burundi da ci 1-0 a wasan da suka buga da yammannan a ci gaba da gasar cin kofin Nahiyar Afrika da ake a kasar Egypt.



Odion Ighalo ne ya ciwa Najeriya kwallonta a yayin da ke mintuna 77 da wasa wanda wannan nasara ta baiwa Najeriyar maki 3.

No comments:

Post a Comment