Pages

Friday 21 June 2019

Hotunan kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila a masallacin Juma'a

Sabon Kakakin Majalisar Tarayya Kenan, Femi Gbajabiamila A Yayin Da Yake Sallar Juma'a A Masallacin Rukunin Gidaje Na Gwamnatin Tarayya Dake Maitama A Abuja A Yau.







No comments:

Post a Comment