Pages

Thursday 20 June 2019

Kalli yanda wata baturiya ta yi kintace wasan Jamus da Najeriya a gasar cin kofin Duniya ta mata

A yayin da kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya, Super Falcons ta kai mataki na gaba a gasar cin kofin Duniya. Zata buga wasane da kasar Jamus a ranar Asabar me zuwa. Wata baturiya da ta yi zanen nan na sama tuni wanda ta yi sa'ar kintace daidai cewa Najeriya zata hadu da Jamu a gasar ta dauki hankula.



Ta saka zanen a shafinta na Twitter inda kuma da dama 'yan Najeriya suka cika da mamaki.

No comments:

Post a Comment