Pages

Wednesday 26 June 2019

Neymar ya amince da komawa Barcelona na tsawon shekaru biyar

Rahotanni sun bayyana cewa tauraron dan kwallon PSG a kokarin da yake ido rufe na komawa tsohuwar kungiyarshi ta Barcelona, ya amince da kwantirakin shekaru biyar da suka mai tayi.



Rahoton yace Neymar ya kuma amince da rage albashinshi gida biyu Barcelonar ta rika biyanshi rabi.

Saidai wannan alkawali ba da kungiyar PSG ce aka yi shi ba, ko zata amince da haka? Lokaci be bar komai ba.

Koda PSG ta amince da wannan alkawari dole sai Barcelona ta kashe makudan kudi wajan sayen Neymar din.



No comments:

Post a Comment