Pages

Tuesday 25 June 2019

Rukayya Dawayya ta yi kyau a wannan hoton

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya kenan a wannan kayataccen hoton nata data sha kyau wanda ta saka a shafinta na sada zumunta kuma masoya da abokan arziki ke ta yabawa dashi.



Tace tana gaisuwa ga masoyanta amma banda wanda basa binta.

No comments:

Post a Comment