Pages

Tuesday 25 June 2019

Zaka yi murmushi idan ka ji abinda tsohon kwamishinan 'yansandan Kano, Singham ya gayawa wata baiwar Allah da suka hadu

Tsohon kwamishinan 'yansandan jihar Kano,Muhammad Wakili wanda aka fi sani da Singham yayi farin jini sosai wajan jama'ar jihar Kano kai harma da wajan jihar a yayin da yake aiki kamin yayi ritaya.



Da dama na murna yayin da suka hadu dashi inda zaka ga ana ta son daukar hoto dashi dan nunawa abokai da 'yan uwa ko kuma bayar da labari.

Hakanne ya faru da wata baiwar Allah data bayyana cewa ta hadu da tsohon kwamishinan a filin jirgin sama.

Tace da suka hadu sun gaisa inda take cike da murna, ta kara da cewa, ya gaya mata cewa 'yau dai kinga Singham'


No comments:

Post a Comment