Pages

Monday 24 June 2019

Wani mutum da cinkoson ababen hawa ya tareshi ka kira jirgin sama ya daukeshi

Wani lamari daya faru a birnin Legas ya dauki hankulan mutane sosai musamman a shafukan sada zumunta inda wani mashahurin me kudi daya makale a cinkoson ababen hawa ya kira jirginshi me saukar angulu yazo ya daukeshi.



Mutanen dake gurin lokacin da abin ya faru sun ciro wayoyinsu inda su kai ta daukar yanda abin ke faruwa kamar yanda za'a gani a bidiyon kasa:

No comments:

Post a Comment