Pages

Wednesday 17 July 2019

AFCON: Kamaru ta kori Kocinta bayan da Najeriya ta kora ta gida

Bayan da Najeriya ta ci kasar Kamaru 3-2 a wasan kasashe 16 da suka rage na gasar cin kofin Nahiyar Afrika kuma hakan yayi sanadin fitarsu daga gasar, Kasar ta kori me horas da 'yan wasanta.



A jiya, Talatane Kamaru ta bayyana korar Clarence Seedorf da me taimakamai, Patrick Kluivert.

Seedorf dai ya kasance dan kwallo da yayi nasara a zamaninshi,saidai da alama horas da 'yan kwallo bata karbeshi ba.

No comments:

Post a Comment