Pages

Sunday 7 July 2019

AFCON: Mikel Obi ya dawo daga jinya

Tauraron dan kwallon Najeriya, Mikel Obi da a wasan da Super Eagles suka buga da Madagascar ya samu rauni a yanzu ya dawo ya fara Atisaye da sauran 'yan wasa.



Koda bayan karawar da Najeriya ta yi da kasar Kamaru, Kocin Najeriyar Gernot  Rohr ya bayyana cewa Mikel din ya fara samun sauki kuma watakila a buga wasan gaba da zasu hadu da kasar Afrika ta kudu dashi.

No comments:

Post a Comment