Pages

Thursday 18 July 2019

AFCON:Kalli kayatattun hotunan yanda Ahmed Musa Da Shehu Abdullahi suka yi murnar cin matsayi na 3

Taurarin 'yan kwallon Najeriya,Ahmed Musa da Shehu Abdullahi kenan a wadannan hotunan yayin da suka yi murnar cin matsayi na 3 da Najeriya ta yi a gasar cin kofin nahiyar Afrika bayan da ta lallasa kasar Tunisia da ci 1-0.








No comments:

Post a Comment