Pages

Friday 19 July 2019

Jadawalin Wasu Daga Cikin Hanyoyin Mota Da Shugaba Buhari Yake Kan Yi A Fadin Kasar Nan

1. Kano.  Zuwa  Zaria
2. Ibadan   zuwa   Lagos
3. Kano  zuwa   Maiduguri
4. Oteke   zuwa   Phort-hercort 
5. Katsina  zuwa  Kano 
6. Abuja  zuwa Kaduna
7. Zari'a zuwa  kaduna
8. Funtuwa zuwa  Gusau
9.   Bauchi  zuwa Gombe
10. P/herct zuwa Asaba.


11. Niger Bridge
12. Jada  zuwa Ganye 
13. Mayo belwa zuwa Toungo 
14. Makodi  zuwa Lokoja 
15. Damaturu   zuwa   Pataskum
16. Ibadan  zuwa Oyo
17. Shagamu  zuwa Onisha
18. Yola     zuwa Gombe  
19. Bodin sa'adu zuwa llorin 
20. Yola     zuwa Lamurde
21. Enugu zuwa Phort-hercort 
22. Lafiyar lamurde zuwa Numan
23. Numan zuwa Jalingo
24. Kaltingo zuwa Gombe

Dadai sauran yankuna da dama a fadin kasar na. 

Ya Allah Ka karawa SHUGABA MUHAMMADU BUHARI Basira Da Kwarin Guiwa Domin Cigaba Da Ginin Kasata. Amin.
Rariya.

No comments:

Post a Comment