Pages

Saturday 17 August 2019

Baban Chinedu ya jewa shugaba Buhari gaisuwar Sallah Daura

Tauraron fina-finan Hausa da ya shahara a fannin barkwanci kuma mawaki, Watau Baban Chinedu kenan a wannan hoton yayin da ya jewa shugaban kasa, muhammadu Buhari gaisuwar Sallah a Daura.








Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment