Pages

Thursday 22 August 2019

Gwamnati Zata kara kudin wuta

Gwamnatin tarayya ta hannun kumar dake kula da wutar lantarki ta kasa zata kara kudin wutar da 'yan Najeriya ke biya daga shekara me zuwa ta 2020.




Wasu takardu da jaridar Punch ta gani na ma'aikatar kula da wutar lantarki ta kasane suka tabbatar da haka.

Bayanan dake takardun sun nuna cewa za'a samu karin Naira 8 zuwa 14 akan kowane klwt ma wuta daga shekarar 2020 me kamawa.



Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment