Pages

Monday 12 August 2019

Hotunan yanda shugaba Buhari yayi Sallar Idi

Shugaban kasa, Muhammadu  Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da yayi sallar Idi jiya a Mahaifarshi ta Daura dake jihar Katsina.











Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment