Pages

Monday 19 August 2019

Kotu ta bada belin Sanusi Oscar

Rahotannin dake fitowa daga jihar Kano na bayyana cewa kotu ta bayar da belin shahararren daraktan finafinan Hausa, Sanusi Oscar da aka kama bisa zargin fitar da waka ba tare da amincewar hukumar tace finafinai ta Kano ba.




Kama Sanusi Oscar dai ya jawo cece-kuce sosai a masana'antar Kannywood inda wasu ke ganin cewa Kamin nashi nada nasaba da Siyasa.




Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment