Pages

Monday 19 August 2019

Gwamnan kano ya jewa Shugaban soji ziyara a gidanshi

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje kenan a wadannan hotunan yayin da ya jewa shugaban sojin Najeriya, Janar Tukur Yusuf Buratai ziyara a gidanshi dake babban birnin tarayya, Abuja.











Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment