Pages

Wednesday 21 August 2019

Shugaba Buhari ya ci gaba da zama a matsayin ministan Albarkatun mai

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya ci gaba da zama a matsayin ministan albarkatun mai inda ya baiwa Timipre Sylva karamin ministan albarkatun mai.




Shugaban ya kuma baiwa Sheikh Isa Ali Pantami ministan Sadarwa.



Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment