Pages

Monday 19 August 2019

'Yan kwallon kwando mata na Najeriya sun lashe kofin kwallon kwando na nahiyar Afrika

'Yan kwallon kwando mata na Najeriya, D'Tigress sun lallasa na kasar Senegal a wasan karshe da suka buga jiya na cin kofin kwallon kwanto ta mata na nahiyar Afrika.




Wannanne kofi na 4 da D'Tigress suka lashe a gasar.

Sun yi nasara a wasan na jiyane bayan da suka ci Senegal 60-55.




Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment