Pages

Tuesday 22 October 2019

An Sake Kaiwa 'Yan Nijeriya Hari A Kasar Afrika Ta Kudu

Kamar yadda rahotanni suka nuna, an kai harin ne a wani yanki da ake kira Mpumalamga.


Tuni dai aka sanar da shugabannin kungiyar 'yan Nijeriya mazauna kasar Afrika ta Kudu  (NICASA) kan mawuyancin halin da 'yan uwansu suke ciki.







Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment