Pages

Tuesday 22 October 2019

Kalli hotunan yanda Wani yaro ya cirewa mataimakin shugaban kasa, Osinbajo hula

Wadannan hotunan mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajone da suka dauki hankula inda aka ganshi yana wasa da wani yaro daya cire mai hula yasa akanshi.











Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment