Pages

Tuesday 22 October 2019

Gwamna Ganduje ya taya Kwankwaso murnar zagayowar ranar haihuwarshi

A jiyane tsohon gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso yayi murnar zagayowar tanar haihuwarshi inda ya cika shekaru 63 da haihuwa.



Wani abin birgewa Gwamnan Kano me ci, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya fito ya taya tsohon gwamnan murnar ranar haihuwar tashi duk da ana ganin kamar akwai tsama taakaninsu.






Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment