Pages

Tuesday 22 October 2019

Arsenal ta sha ci 1 me ban Haushi a hannun Sheffield

Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta sha kashi a hannun sheffield United da ci daya ban haushi a wasan da suka buga jiya, Litinin na neman daukar kofin Premier League.




Arsenal dai na a matsayi na 5 ne bayan wannan rashin nasara.




Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment