Pages

Friday 18 October 2019

Jami'an Kwastan Din Kasar Nijar Sun Kama Wasu Motocin Da Ake Shirin Shigo Da Su Nijeriya[Kalli hotunan Motocin]

Wadannan tarin motocin an kama su ne a ajiye a wani babban gida dake varin Dan'isa kusa da bodar Nijeriya da Nijar, jami'an kwastan din kasar Nijar suka kame motocin jibge a kangon, wadanda ake kyautata zaton an yi shirin shigowa da su ne cikin Nijeriya.




Jami'an hukumar kwastam din Nijar suna cigaba da binciken mai motocin da aka kame marasa lambobi.

Daga Rabi'u Biyora







Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment