Pages

Friday 18 October 2019

Ka Sa Humumar DSS Su Kama Ango Abudullahi, Sakon Kungiyar Matasan Yarbawa Ta Afenifere Ga Shugaba Buhari

Kunfiyar sun bayyana hakan ne biyo bayan kalaman da Ango Abdulahi ya yi na cewa dan Arewa ne ya kamata ya maye gurbin Buhari a zaben 2023, wanda a cewar su furta hakan zai iya raba kan 'yan Nijeriya.









Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment