Pages

Friday 18 October 2019

Kalli Hoto: Zogalen Naira Hamsin Kenan

Yanzun nan na sayi zogalen naira 50 a wajen wata gyatuma a masallacin Juma’a. 

Na tambaye ta ko akwai kullin talatin, sai ta ce daga hamsin sai dari. Da na sayi na hamsin sai na ce Iya dan kara min kuli, nan kuwa tsohuwa ta kafe cewa ai kulin ciki ya isa.


Hoton zogalen naira 50 kenan ko dandanawa ban yi ba.

#Nanonoconomics
Daga Jafar Jafar.







Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment