Pages

Monday 21 October 2019

Kalli hotuna yanda shugaba Buhari ya tafi kasar Rasha

Shugaban kasa,Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da yake barin Najeriya zuwa kasar Rasha inda zai halarci taron kasashen Afrikar da Rasha kan dangantakar kasuwanci.









Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment