Pages

Monday 21 October 2019

Yayan Minista Sheik Pantami Ya Rasu

Inna Lil Laahi wa inna IlaiHi Rajiun! 

Allah ya yi wa dan uwan ministan sadarwa Dr. Isa Ali Pantami, wato Ishaq Ali Ibrahim Pantami rasuwa yau Litinin a jihar Gombe.



Dr. Pantami ne ya wallafa rasuwar dan uwan nasa a shafinsa na sadarwa.

Muna addu'ar Allah Ya jikansa.







Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment