Pages

Friday 18 October 2019

Kalli hotunan Rahama Sadau wajan daukar wani fim din Turanci

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata data dauka a wajan daukar wani fim din Turanci da ta ke yi a kudu.










Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment