Pages

Sunday 20 October 2019

Kalli yanda wani dan Arewa ya auri Inyamura daga jihar Anambra

Wannan wani mutum ne dan jihar Adamawa da ya auri wata Inyamura 'yar jihar Anambra. Ya bayyana cewa, kada mutum ya ce dole sai yarenshi zai aura.










Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment