Pages

Sunday 20 October 2019

Lukaku ya ci kwallaye 2 a wasan da Inter ta sha da kyar a hannun Sassuolo da ci 4-3

Kungiyar kwallon kafa ta Inter Milan ta sha da kyar a hannun Sassuolo da ci 4-3 a wasan da suka buga yau na neman daukar kofin Serie A.



Martinez da Lukaku ne suka ciwa Inter kwallaye kowannensu 2 2.

Lukaku yanzu yana da kwallaye 5 kenan a wasanni 8 da ya buga a gasar Serie A

Inter ta ci gaba da zama a matsayi na 2 a kan teburin Serie A inda maki 1 ya rabata da Juventus dake saman teburin.




Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment