Pages

Thursday 17 October 2019

Tauraron dan kwallon Man City, Aguero yayi hadarin mota

Tauraron dan kwallon kafar kasar Argentina me bugawa Manchester City Wasa,Sergio Aguero yayi hadarin mota a ranar Talata, 15 ga watan 10 a lokacin da yake kan hanyar zuwa atisaye.



Aguero yayi hadarinne da motarshi kirar Range Rover ta Fan 150,000 saidai shi bai ji rauni ba in banda 'yar kujewar da yayi wadda bata bukatar kukawar Likita kamar yanda Sky Sport suka ruwaito.

Motarce dai ta samu matsala ta bangaren tayar gaba




Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment