Pages

Tuesday 10 December 2019

Adam A. Zango na neman lambar matarnan me yabonshi

Wannan baiwar Allahn dake yabon tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kan daukar nauyin karatun dalibai da yayi ta dauki hankalinshi inda a yanzu ya bukaci a nemo mai lambar wayarta.



Adamu ya saka hotonta a shafinshi na Instagram inda ya bukaci a nemo mai lambarta.







Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment