Pages

Tuesday 10 December 2019

Dan Ronaldo ya zama gwarzon dan kwallon Juventus

Kungiyar matasan 'yan wasan Juventus ta lashe gasar matasan 'yan kwallo inda Dan tauraron kungiyar, Cristiano Ronaldo ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon gasar.




A nuna murnarshi, Ronaldo ya nuna dan nashi dauke da kyautar da aka bashi inda yace yana Alfahari dashi.

A kwanakin bayane dan na Ronaldo ya dauki hankula bayan da ya ci kwallaye 58 da kuma bayar da taimako aka ci 18 a wasanni 28 daya buga a kungiyar. Ga dukkan alama dai ya kama hanyar gadon mahaifinshi a matsayin tauraron dan kwallon Duniya.




Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment