Pages

Sunday 8 December 2019

Atiku Abubakar ya jinjinawa Dan Damben Najeriya da ya lashe kambun danbe na Duniya



Bayan da tauraron dan damben Duniya dan asalin Najeriya, Anthony Joshua yayi nasara akan abokin hammayarshi, Andy Ruiz a danben da suka yi a daren jiya a kasar Saudiyya, 'yan Najeriya da dama sun bayyana farin cikinsu, shima Tsohon mataimakin shugaban kasa,Wazirin Adamawa, Alhaji Atiku Abubakar ya jinjinawa Joshua.



A Sakon daya fitar ta shafinshi na Instagram, Atiku ya bayyana cewa, Kwato Kambun da Anthony Joshua yayi abune me kyau.





Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment