Pages

Saturday 7 December 2019

Kalli bidiyon harin da iyamurai masu fafutukar kafa kasar Biafra suka kaiwa Ministan Sufuri, Amechi hari a Kasar Sifaniya

Inyamurai masu fafutukar kafa kasar Biafra da akewa lakabi da IPOB sun fitar sa bidiyon yanda sukace sun kunyata Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi a kasar Sifaniya inda sukace sun yayyaga mai Riga.



A cikin bidiyon, inyamuran sunce Amaechi ya tsere amma sun yayyaga mai riga, amma nan gaba zasu kamashi su kuma dakeshi:

Kalli bidiyon anan kasa:






Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment