Pages

Sunday 8 December 2019

Kalli yanda jami'an Kwastam suka kama wani daya boye shinkafa a cikin jikinshi

Wannan hoton wani bidiyo ne da ya dauki hankula inda aka ga jami'an hana fasa kwauri, Kwastam suka kama wani mutum da ya boye Shinkafa a cikin jikinshi yake shirin shigowa da ita Najeriya.



Irin boyon da ya mata ya dauki hankula sosai inda mutane su kaita bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.

Kalli bidiyon a kasa:












Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment