Pages

Tuesday 10 December 2019

Kalli yanda Wata mata ta mayarwa da Fasto me wa'azi a kasuwa Martani bayan da yace Annab Isa dan Allahne

Wannan hoton bidiyon wata matace da ta mayarwa da wani fasto dake wa'azi a kasuwa martani bayan da yace Annabi Isa Dan Allah ne(Subhanallah) matar tace ma Faston Allah bashi da da.



Saidai daga baya an ji Paston ta cewa bafa za'a iya musuluntar da Najeriya ba:

Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya farune a jihar Delta.






Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment