Pages

Saturday 7 December 2019

Mai Kwalin Digiri Ya Koma Tallan Gurguru A Kano

KALUBALE GARE KU MATASA MASU DOGON BURI

Abokina kennan, Yaseer Sani Hussein, wanda yake da kwalin digiri, amma bai yi girman kai ba  na cewa sai ya samu babban aiki, inda ya fara sana'arsa ta sayar da gugguru (popcorn).


Muna addua Allah ya sa albarka.










Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment