Pages

Thursday 23 January 2020

Dangote Ya Isa Jihar Katsina Domin Bada Tallafin Naira Milyan 400 Ga Marasa Karfi

A safiyar yaune Alh Aliku Dangote ya dira jihar Katsina, inda zai yi ziyarar kwana daya, domin kaddamar da tallafin da zai bada na naira miliyan dari hudu ga masu karamin karfi a fadin jihar ta Katsina.






Muna rokon Allah ya sanya alkhairi.







Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment