Pages

Sunday 19 January 2020

Daso na birgeni sosai>>Diyar shugaban kasa, Zahara Buhari

Diyar shugaban kasa, Zahara Buhari Indimi ta bayyana cewa tauraruwar fina-finan Hausa, Saratu Gidado da aka fi sani da Daso na daya daga cikin taurarin fina-finan Hausa da suke burgeta.




Ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda Dason ita ta ce mata ta gode.





Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment