Pages

Saturday 25 January 2020

Gwamna Ganduje Ya Kai Ziyarar Ta'aziyya Ga Iyalan Ma'aikatan Asibiti Da Suka Rasu Sakamakon Cutar Zazzabin Lassa A Jihar Kano


Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya halarci ta'aziyar rasuwar Malama Ummul Khursum da kuma Dr Habib Mohd ma'aikatan asibitin Mallam Aminu Kano wadanda Allah ya yi rasuwa sakamakon kamuwa da cutar Zazzabin Lassa da suka yi.





Gwamna ya jagoranci addu'a. Inda ya yi fatan Allah jikan su da rahama Ya kuma bawa Iyalan su hakurin jure rashin. 

Salihu Tanko Yakasai 
Special Adviser Media 
Government House Kano 
January 25, 2020







Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment