Pages

Saturday 18 January 2020

Kalli bidiyon yanda aka sanya wasu matasa 3 marin junansu



Wanna wani hoton bidiyone da aka sanya wasu matasa 3 su rika mari kansu. Ga dukkan lamadai wani laifine suka yi ake musu horo da hakan yayin da wasu ke zargin sojane ya basu wannan gwalegwale.



Kalli bidiyon a kasa, Gwanin ban tausai gwanin ban dariya.







Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment