Pages

Thursday 23 January 2020

Kalli yanda Neymar ya bayar da fasin din kwallo da mazaunansa

Tauraron dan kwallon kungiyar PSG,Neymar ya dauki hankula sosai bayan abinda yayi na bayar da fasin din kwallo da mazaunansa a wasan da PDG tawa Reims 3-0 na gasar Copa la League da suka buga jiya.



'Yan kwallon kasar Brazil da dama kan yi abubuwan daukar hankali a kwallon kafa, Neymar na ba'a barshi a baya ba inda a duk sanda yake buga kwallo da kyau yakan buga ta kayatarwa.

Neymar dinne dai ya bayar da taimako PSG ta ci kwallon farko a jiya.

Kalli bidiyon fasin din daya bayar:











Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment