Pages

Thursday 23 January 2020

Yanda Matashi ya suma bayan da yaje ganin Adam A. Zango aka ce mai baya nan

Wannan wani bawan Allah ne masoyin tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango daya taso tun daga garinsu, Sayyinna dake Sakkwato zuwa Kaduna dan ya gana da Adamun.



Saidai da ya je kofar gidan Adamun aka bayyana masa cewa baya nan sai kawai ya yanke jiki ya fadi, kamar yanda Adamun ya bayar da labari.

Yace daga karshe dai sun dauki hoto da matashin me suna Saifullahi kuma zai koma gida dan ya nunawa Abokansa.











Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment